iqna

IQNA

hannu
Tehran (IQNA) An saki mutanen da suke aiki a wata cibiyar musulunci a birnin Nairobi na kasar Kenya bayan sace sun a tsawon kwanaki.
Lambar Labari: 3485125    Ranar Watsawa : 2020/08/27

Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ya bayyana hatsarin da ya faru a tashar jirgin ruwa ta Beirut da cewa; Wani babban ibtila'i ne da ya aukawa al'ummar kasar Lebanon
Lambar Labari: 3485065    Ranar Watsawa : 2020/08/08

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun fito a biranan kasar Sudan suna kira da a rusa jam’iyyar Albashir.
Lambar Labari: 3484180    Ranar Watsawa : 2019/10/22

Bangaren kasa da kasa, jagororin kungiyoyin musulmin Amurka kusan 300 ne suka sa hannu kan wata wasi zuwa ga Trump dangane da rashin amincewa da siyasar kymar musulmi.
Lambar Labari: 3481008    Ranar Watsawa : 2016/12/06

Bangaren kasa da kasa, Dan wasar Judun kasar Masar ya ki bawa abokin karawarsa bayahudena HKI hannu , a wasan da suka yi a jiya Jumma'a a Rio de genero
Lambar Labari: 3480706    Ranar Watsawa : 2016/08/13