IQNA - Sheikh Ahmad Al-Dur Al-Amil ya fayyace cewa: Idan muka yi ishara da ruwayoyi dangane da falalar Imam Ali (AS), za mu ga cewa dukkanin musulmi sun fadi ruwayoyi dubbai kan falalolinsa ba tare da wuce gona da iri ba. Wannan shi ne yayin da babu ijma’i a tsakaninsu game da tabbatar da samuwar ko falala guda daya game da mutanen da suke ganin sun fi Imam Ali (AS) fifiko.
20:43 , 2025 Jun 14