IQNA - Kungiyar Tarayyar Turai ta yi Allawadai dakakkausar murya kan rusa ofishin hukumar tallafawa Falastinawa ta MajalisarDinkin Duniya UNRWA a birnin Quds.
IQNA - Hojjatol Islam Shahriyari babban magatakardan cibiyar kusanto da mazhabobin musulunci tare da wasu malaman Ahlu sunnah na Iran sun gana da shugaban majalisar dokokin Malaysia.
IQNA - Mai Ba da Shawara kan Al'adu na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Thailand ya gana da Jakadan Vatican don tattauna hanyoyin fadada tattaunawa tsakanin addinai da hadin gwiwar al'adu tsakanin kungiyoyin biyu.
IQNA - Darasin ilimin Alƙur'ani da ake gudanarwa a Cibiyar Musulunci ta São Paulo yana ba da misali mai amfani na yadda za a haɗa Alƙur'ani, iyali, ilimi da al'umma cikin tsari ɗaya mai ma'ana a cikin muhallin masallaci.
IQNA - Ƙungiyar Alƙur'ani ta Sharjah da Cibiyar Gado ta Sharjah sun sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna don yin aiki tare wajen maido da adana rubuce-rubucen Musulunci da abubuwan tarihi.