iqna

IQNA

gabatar
Bisa shawarar Abbas Salimi
Tehran (IQNA) Abbas Salimi wani malamin kur’ani ne ya sanar da yarjejeniyar da shugaban kungiyar Awqaf da ayyukan jinkai da kudirin kafa “Zauren Kur’ani” a matsayin babbar cibiyar gudanar da gasar kur’ani ta kasa da kasa da sauran tarukan kur’ani.
Lambar Labari: 3488703    Ranar Watsawa : 2023/02/22

Tehran (IQNA) A yau 6 ga watan Fabrairu ne aka kawo karshen karramawar Arbaeen ta duniya karo na 8, inda aka rufe da bayar da kyaututtuka ga wadanda suka yi fice a wannan taron na kungiyar al’adu da sadarwa ta Musulunci.
Lambar Labari: 3488615    Ranar Watsawa : 2023/02/06

Tehran (IQNA) kotun birnin Toronto na kasar Canada za ta saurari shari’ar mutumin da ya kashe wani musulmi ta hanyar daba masa wuka a birnin.
Lambar Labari: 3485338    Ranar Watsawa : 2020/11/05

Tehran (IQNA) an gudanar ad tarukan idin Ghadira  jami’ar Almustafa a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3485069    Ranar Watsawa : 2020/08/09

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron koli na kwamitin kasashen musulmi karo na ashirin da tara a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482821    Ranar Watsawa : 2018/07/10