IQNA - Shahararren makaranci kuma likita a kasar Masar Ahmed Naina ya mayar da martani ga wasu rubuce-rubucen da aka wallafa a shafukan sada zumunta wadanda suka yi amfani da yabon da ya yi wa mahardatan kur’ani, inda ya jaddada cewa manufar wadannan yabo ba kawai don kwadaitar da basirar kur’ani ne kawai ba.
13:20 , 2025 Oct 02