Tehran (IQNA) Cibiyar hubbaren Imam Hosseini ya sanar da baje kolin wani sabon karatun kur'ani da aka bayar ga gidan adana kayan tarihi na wannan harami da ke birnin Karbala.
Lambar Labari: 3489169 Ranar Watsawa : 2023/05/20
A daidai lokacin da Imam ya koma kasarsa a ranar 12 ga watan Bahman 57
Tehran (IQNA) Da misalin karfe 9:00 na safiyar yau ne aka fara gudanar da shirye-shirye na musamman na cikar shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci tare da halartar iyalan shahidai da bangarori daban-daban na al'umma da tsirarun addinai a hubbaren Imam Khumaini (RA).
Lambar Labari: 3488591 Ranar Watsawa : 2023/02/01
Tehran (IQNA) ayyukan fasahar rubutun sunayen Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta.
Lambar Labari: 3486859 Ranar Watsawa : 2022/01/23
Tehran (IQNA) hubbaren Imam Musa Kazem (AS) daya ne daga cikin wuraren ziyara masu daraja na ahlul bait (AS)
Lambar Labari: 3486157 Ranar Watsawa : 2021/08/01
Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki daga fitattun makaranta da mahardata na Iran a Hubbaren Imam Zadeh Saleh
Lambar Labari: 3485850 Ranar Watsawa : 2021/04/27