iqna

IQNA

shahara
Tafarkin tarbiyyar Annabawa / Ibrahim (a.s) 1
Annabi Ibrahim (A.S) a cikin mu’amalarsa ta ilimi da al’ummarsa, kafin wani aiki ya yi kokarin nuna sakamakon ayyukansu a idanunsu.
Lambar Labari: 3489201    Ranar Watsawa : 2023/05/25

Fasahar Tilawar Kur’ani  (30)
A lokacin yakin duniya na biyu, wani matukin jirgi dan kasar Canada ya fara sha'awar addinin musulunci bayan ya ji muryar Mohamed Rifat, shahara rren makaranci a kasar Masar. Wannan sha’awar ta sa ya je Masar ya nemo Rifat ya musulunta a gabansa.
Lambar Labari: 3488923    Ranar Watsawa : 2023/04/05

A Tsakanin Mutanen Burtaniya:
Tehran (IQNA) A cewar sanarwar Hukumar Kula da Iyali ta Saudiyya, a shekarar 2022 sunan "Muhammad" ya zama sunan da aka fi sani da jarirai maza a duniya.
Lambar Labari: 3488365    Ranar Watsawa : 2022/12/20

Amfani da harin da aka kai wa Salman Rushdie;
Tehran (IQNA) Wata cibiyar buga jaridu ta kasar Holland a yayin da take kalubalantar musulmi, ta bayyana aniyar ta na sake buga littafin ayoyin Shaidan.
Lambar Labari: 3487685    Ranar Watsawa : 2022/08/14

Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Nasruddin Tabar, sanannen mai haskaka duniyar musulmi, wanda ya shahara da son kur’ani, ya gabatar da wani kyakkyawan Ibtilhali na yabon kur’ani mai tsarki a rayuwarsa,
Lambar Labari: 3487267    Ranar Watsawa : 2022/05/08

tehran (IQNA) Harris Jay, wani mawaki musulmi dan kasar Birtaniya da ke gudanar da aikin Umrah a kasar Saudiyya, ya saka wani hoton bidiyo nasa yana karatun Alkur'ani a masallacin Annabi a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3486647    Ranar Watsawa : 2021/12/05

Tehran (IQNA) Abdulrahman Mahfal makarancin kur'ani ne da ya yi suna a kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3486325    Ranar Watsawa : 2021/09/19

Tehran (IQNA) Ablah Alkhalawi fitacciyar malamar addinin musulunci a kasar Masar ta rasu bayan kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3485590    Ranar Watsawa : 2021/01/26