iqna

IQNA

marassa
Tehran (IQNA) ‘Yar majalisar wakilan Amurka musulma Ilhan Omar ta yi nasarar lashe zaben fitar da gwani na jam’iyyarta a jihar Minneasota a zaben ‘yan majalisar wakilai na kasar da za a gudanar.
Lambar Labari: 3485079    Ranar Watsawa : 2020/08/12