Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka fito a kan tituna a yau a Tunisia domin nuna rashin amincewa da matakin rufe tashar Radio Quran.
Lambar Labari: 3485440 Ranar Watsawa : 2020/12/08
Tehran (IQNA) wata kotun addini ta yanke hukuncin kisa a kan wani mawaki bisa zarginsa da tozarta matsayin ma’aiki (SAW).
Lambar Labari: 3485075 Ranar Watsawa : 2020/08/11
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya jaddada wajabcin daukar matakan na bai daya tsakanin kasashe domin kalubalantar takunkuman Amurka da kuma kare al’ummar falastinawa.
Lambar Labari: 3484752 Ranar Watsawa : 2020/04/28