iqna

IQNA

talata
Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban kula da harkokin kasa da kasa na tawagar Jagoran tare da hadin gwiwar jami'ar Tehran da ke birnin Makkah, za su karanta sakon jagoran juyin juya halin Musulunci ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram a cikin gidan yanar gizo na bana.
Lambar Labari: 3487534    Ranar Watsawa : 2022/07/12

Tehran (IQNA) Ni'imatullah Khalil Ibrahim Yurt malami ne dan kasar Turkiya wanda ya musuluntar da mutane fiye da dubu 100 a duniya.
Lambar Labari: 3486171    Ranar Watsawa : 2021/08/04

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Palastinu na cewa daga ranar Talata zuwa jiya Laraba yaudawa fiye da dubu 40 ne suka kutsa kai a cikin wurare masu tsarki na musulmi a garin Khalil da ke Palastine.
Lambar Labari: 3482543    Ranar Watsawa : 2018/04/05

Jagoran Juyin Muslunci A Wurin Darasi:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran a lokacin da yake shiri fara bayar da karatu na bahsul kharij a yau Talata ya bayyana cewa hankoron Amurka na mayar da Daesh cikin Afghanistan da cewa, hakan hanya ce ta neman ci gaba da zama a cikin yankin.
Lambar Labari: 3482349    Ranar Watsawa : 2018/01/30

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Romania Klaus Iohannis ya ki amincewa da sunan wata mata musulma wadda jam'iyyar masu ra'ayin sauyi na gurguzu na kasar ta gabatar masa a matsayin wadda suke so ya nada ta a matsayin firayi ministan kasar.
Lambar Labari: 3481078    Ranar Watsawa : 2016/12/28

Bangaren kasa da kasa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar Australia ya karu.
Lambar Labari: 3480887    Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, an tayar da wani bam a tsakaniyar masu juyayin ashura a yankin Balakh na kasar Afghansitan tare da kasha mutane masu yawa.
Lambar Labari: 3480851    Ranar Watsawa : 2016/10/13