iqna

IQNA

bangarori
IQNA - An gudanar da karatun "Alkawari Sadik" a yayin harin makami mai linzami da dakarun IRGC suka kai wa gwamnatin Sahayoniya a birnin Astan Quds Razavi kuma za a ci gaba da gudanar da shi har zuwa ranar 31 ga watan Afrilu.
Lambar Labari: 3490988    Ranar Watsawa : 2024/04/15

IQNA - Kalaman da mahukuntan yahudawan sahyuniya suka yi kan shugaban kasar Brazil da suka yi suka kan laifukan da wannan gwamnati ta aikata a yankin Zirin Gaza ya haifar da goyan bayansa a matakin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3490689    Ranar Watsawa : 2024/02/22

Mene ne kur’ani? / 5
Tehran (IQNA) Daya daga cikin ayoyin kur’ani mai girma ta gabatar da wannan littafi da cewa Allah madaukakin sarki ya saukar da shi cikin sauki domin ya zama silar tayar da mutane. Ana iya bincika da fahimtar ma'anar wannan farkawa a cikin ayoyin Alqur'ani.
Lambar Labari: 3489287    Ranar Watsawa : 2023/06/10

Tehran (IQNA) Kwana guda bayan taron na Aqaba, firaministan gwamnatin sahyoniyawan ya jaddada cewa za a ci gaba da aiwatar da manufofin sulhu na wannan gwamnati ba tare da tsayawa ba.
Lambar Labari: 3488729    Ranar Watsawa : 2023/02/27

Bayanin Tafsiri Da Malaman tafsiri (11)
Tafsirin "Man Huda al-Qur'an" na Ayatullah Sayyid Muhammad Taqi Madrasi daya daga cikin mahukunta da malamai na kasar Iraki na daya daga cikin tafsirin kur'ani mai tsarki a wannan zamani, wanda aka harhada shi a juzu'i goma sha takwas tare da tattaunawa da nazari. dukkan ayoyin Alqur'ani mai tsarin zamantakewa da tarbiyya.
Lambar Labari: 3488332    Ranar Watsawa : 2022/12/13

Tehran (IQNA) Wani dan kasar Yemen ya lashe matsayi na daya a gasar haddar Alkur'ani da aka gudanar a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3488042    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) Ministan harkokin cikin gida na kasar Iraki ya bayyana cewa, akwai yanayin tsaro da ya dace a dukkan hanyoyin tafiya na masu ziyarar  Arbaeen, ya kuma ce yana kula da matakin da jami'an tsaro da na jami'an tsaron na Karbala ke taka-tsantsan.
Lambar Labari: 3487860    Ranar Watsawa : 2022/09/15

Tehran (IQNA) Shugaba Ibrahim Ra’isi, na Iran ya jadadda wajabcin ganin kasar Japan ta sake wa Iran kudadenta da take rike da.
Lambar Labari: 3486228    Ranar Watsawa : 2021/08/22

Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta mayar da kakkusar martani dangane da hare-haren da Isra’ila take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486132    Ranar Watsawa : 2021/07/23

Tehran (IQNA) cibiyar Hikmat wata cibiya ce ta ilimi wadda ta hada bangarori da suka hada da Jami'oi na Iran da sauran bangarori na ilimi a duniya.
Lambar Labari: 3486096    Ranar Watsawa : 2021/07/11

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya nashirin kaddamar da samame a kan masallacin quds mai alfarma da sunan raya idin Haikal Mauhum na yahudawa.
Lambar Labari: 3485772    Ranar Watsawa : 2021/03/30

Tehran (IQNA) gwamnatin Hadadddiyar Daular Larabawa na kara karfafa kawancenta da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485292    Ranar Watsawa : 2020/10/20

Tehran (IQNA) darasin falsafar musulnci da cibiyar musulunci a birnin  Johannesburg ta gabatar ta hanyar yanar gizo a  cikin wata Ramadan ya samu babbar karbuwa.
Lambar Labari: 3484848    Ranar Watsawa : 2020/05/29

Tehran (IQNA) babban makarancin kur’ani na kasar Masar Ahmad Nu’aina ya bayyana cewa suna shirin kafa wata bababr jami’ar kur’ani ta duniya.
Lambar Labari: 3484766    Ranar Watsawa : 2020/05/05

Bangaren kasa da kasa, mata muuslmi masu hijabi suna taka rawa a bangaren wasanni a kasa Amurka.
Lambar Labari: 3484310    Ranar Watsawa : 2019/12/11

Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan Isra’ila ya ce bayan kammala zaben Kneset za a gabatar da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484057    Ranar Watsawa : 2019/09/16

Ministar harkokin wajen kasar Sudan ta bayyana cewa yanzu ba lokaci na bijiro da maganar kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3484033    Ranar Watsawa : 2019/09/09

Bangareen siyasa, an gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3484021    Ranar Watsawa : 2019/09/06

Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran a yayin ganawa da sarkin Qatar a yau Tamim Bin hamad ya bayyana cewa, daya daga cikin manufofin siyasar wajen Iran shi ne kyautata alaka da kasashe makwabta.
Lambar Labari: 3483739    Ranar Watsawa : 2019/06/15

Babban baje kolin kasa da kasa na kur’ani na ci gaba da gudana inda aka nuna kur'ani daga Tunisia mai shekaru 247.
Lambar Labari: 3483645    Ranar Watsawa : 2019/05/16