iqna

IQNA

alhamis
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da munanan hare-haren da jiragen yakin kasar Saudiyya suka kaddamar a Yemen.
Lambar Labari: 3485066    Ranar Watsawa : 2020/08/08

Bangaren syasa, al'ummar Iran kamar sauran mafi yawan al'ummun duniya a yau Juma'a ne suka gudanar da sallar idi karama wata idir fitir karkashin limancin Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran a hubbaren Marigayi Imam Khomeini da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3482761    Ranar Watsawa : 2018/06/15

Bangaren kasa da kasa, Mukhtar Dehqan wakilin Iran a gasar kur'ani ta duniya akasar Malaysia ya zo na biyu a bangaren kira'a.
Lambar Labari: 3482650    Ranar Watsawa : 2018/05/12

Bangaren kasa da kasa, a yau Asabar an bude babbar gasar kur'ani ta duniya a kasar Masar tare da halartar daruruwan makaranta daga kasashen duniya hamsin.
Lambar Labari: 3482505    Ranar Watsawa : 2018/03/24

Muhammad Isa Yana Bayani Ga Alhazai:
Bangaren kasa da kasa, ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya a lokacin da yake bayani ga maniyyata ya ce; daga malaman Aljeriya ne kawai za ku tambaya kan addini.
Lambar Labari: 3480728    Ranar Watsawa : 2016/08/20