iqna

IQNA

nakalto
Tehran (IQNA) Dubban jama'a ne suka yi maraba da karatun kur'ani mai tsarki da Mahmoud Kamal al-Najjar ya yi a birnin Ghazipur na kasar Bangladesh.
Lambar Labari: 3488763    Ranar Watsawa : 2023/03/06

Tehran (IQNA) A yayin da aka gano gawarwakin wasu Musulman kasar biyu a jihar Haryana, jama'a sun nuna fushinsu ga gwamnatin Indiya saboda nuna halin ko in kula da kai hare-hare kan musulmi tsiraru na kasar.
Lambar Labari: 3488685    Ranar Watsawa : 2023/02/19

A jiya 15 ga watan Janairu ne aka kammala taron karatun kur'ani na kasa da kasa na farko a birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libya.
Lambar Labari: 3488456    Ranar Watsawa : 2023/01/06

A karon farko:
Tehran (IQNA) Rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya watsa tafsirin Sheikh Abdul Azim Zaher da Mansour Al Shami da kuma Ragheb Mustafa Gholush, wasu makarantun kasar Masar guda uku da wannan kafar yada labarai ba ta watsa shi ba har ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3487974    Ranar Watsawa : 2022/10/08

Surukin Trump ya tona asiri:
Tehran (IQNA) Jared Kushner, surukin kuma mashawarcin tsohon shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya bayyana bayanai kan yadda ake daidaita alakar Sudan da Isra'ila a bayan fage.
Lambar Labari: 3487762    Ranar Watsawa : 2022/08/28

Tehran (IQNA) Hukumar gudanarwar jami’ar Azhar ta sanar da cewa, wannan masallaci yana bukatar malaman haddar al-kur’ani dubu uku domin horar da yara da matasa.
Lambar Labari: 3487569    Ranar Watsawa : 2022/07/20

Tehran (IQNA) Iyalai da abokan Sheikh Abu al-Aynin al-shu'a, marigayi kuma fitaccen Qari na Masar, sun bukaci a sanya wa wani titi ko fili sunansa a kasarsu.
Lambar Labari: 3487469    Ranar Watsawa : 2022/06/26

Tehran (IQNA) Wani mamba a majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta kasar Masar ya sanar da cewa shirin tafsirin "Ma'ana ta Biyu" ta hanyar bidiyo na tsawon mintuna uku a cikin harshen kasar Masar a shirye yake da a watsa shi cikin sauki da fahimta ga jama'a a dandalin sada zumunta na YouTube. 
Lambar Labari: 3487424    Ranar Watsawa : 2022/06/15

Tehran (IQNA) Kungiyar tsofaffin daliban kasa da kasa ta Azhar tare da hadin gwiwar Mu’assasa Abu Al-Ainin na kasar Masar ne suka shirya bikin karrama fitattun mahardatan kur’ani mai tsarki na Azhar.
Lambar Labari: 3487333    Ranar Watsawa : 2022/05/24

Tehran (IQNA) jagoran juyi a Iran ya yi bayani kan cikar shekaru biyu da shahadar Kasim Sulaimani.
Lambar Labari: 3486766    Ranar Watsawa : 2022/01/01

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron kan mujizar kur’ani mai tsarki karo na biyar wada cibiyar addini ta Azhar za ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481064    Ranar Watsawa : 2016/12/24

Bangaren kasa da kasa, an gabatar da daftarin kudiri gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya da ke neman haramtacciyar kasar Isra’ila ta dakatar da gina matsugunnan yahudawa a yankunan Palastinawa.
Lambar Labari: 3481059    Ranar Watsawa : 2016/12/22

Bangaren kasa da kasam an gudanar da wani shiri wanda ya hada fitattun makaranta kur’ani mai tsarki da suka shahara a duniya a gidan radio a Masar.
Lambar Labari: 3481046    Ranar Watsawa : 2016/12/18

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani zaman bayar da hook an harokin banki a mahangar sharia a birnin Khartum na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481012    Ranar Watsawa : 2016/12/07

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta kira yi Zuriyar ali-Khalifa na Bahrain da su daina cutar da 'yan shia a wanan kasa.
Lambar Labari: 3480719    Ranar Watsawa : 2016/08/17