IQNA

Hamid Walizadeh ya karanto ayoyin jiran mai ceto

IQNA - A yayin zagayowar ranar haihuwar Imam Wali Asr (A.S) za a iya ganin karatun ayoyi 5 na suratul Qasas da suroratul anbiya 105. A kashi na biyu kuma za a ji karatun wadannan ayoyi madaukaka a cikin muryar Hamed Valizadeh, babban mai karatu na kasar Iran.