iqna

IQNA

Falastina
Bnagaren kasa da kasa, gwamnatin Ira’ila tana tsare da ‘yan jarida 22 gidan kaso bisa laifin dauka rahotanni a wuraren da jami’an tsaro suke kai farmaki kan Falastina wa.
Lambar Labari: 3483552    Ranar Watsawa : 2019/04/16