IQNA

Za A Gudanar da Taron Nisf Sha’aban a Canada

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da babban taron Nisf Sha’aban a cibiyar Imam Hussain (AS) da ke birnin Edmonton na kasar Canada.

A Lebanon An Bude Kamfe Na Taimaka Ma Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa a...

Bangaren kasa da kasa, an bude wani kamfe a kasar Lebanon da nfin taimaka wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a kasar Iran.

Ayyukan Kyamar Musulmi ta Hanyar Yanar Sun karu A Kasar Sweden

Bangaren kasa da kaa, wani bincike ya nuna cewa, kyamar da ae nunawa muuslmi ta hanyar yanar ta karu a kasar Sweden ta karu a tsakanin 2017 – 2018.

Mai Baiwa Trump Shawara Ya Ce Za A aiwatar Da Yarjejeniyar Karni Bayan...

Bnagaren kasa da kasa, mai baiwa Trump shawara kuma surukinsa ya c za a aiwatar da yarjejeniyar karni bayan azumi.
Labarai Na Musamman
Martanin Ansarullah Kan Matakin Trump Na Mara Baya Ga Saudiyya Kan Yakin Yemen

Martanin Ansarullah Kan Matakin Trump Na Mara Baya Ga Saudiyya Kan Yakin Yemen

Kungiyar Ansarullah (alhuthi) mai gwagwarmaya da mamayar saudiyya a kasar Yemen, ta bayyana matakin da shugaban Aurka Donald Trump ya dauka na kin amincewa...
18 Apr 2019, 23:36
Iyalai 450 Sun karacewa Muhallansu A Birnin Tripoli Na Libya

Iyalai 450 Sun karacewa Muhallansu A Birnin Tripoli Na Libya

Bangaen kasa da kasa, ma’ikatar magajin garin birnin Tripoli na kasar Libya ta sanar da cewa, iyalai 450 sun sre daga gidajensu a birnin.
17 Apr 2019, 23:52
An Kai Tsohon Shugaban Sudan Albashir Kurkuku

An Kai Tsohon Shugaban Sudan Albashir Kurkuku

Rahotanni daga Sudan na cewa an kai hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al-Bashir a wani gidan kurkuku dake Khartoum babban birnin kasar.
17 Apr 2019, 23:50
Isra’ila Na Tsare Da ‘Yan Jarida 22 A Gidajen Kaso

Isra’ila Na Tsare Da ‘Yan Jarida 22 A Gidajen Kaso

Bnagaren kasa da kasa, gwamnatin Ira’ila tana tsare da ‘yan jarida 22 gidan kaso bisa laifin dauka rahotanni a wuraren da jami’an tsaro suke kai farmaki...
16 Apr 2019, 23:58
Gasar Kur’ani Tana Kara Hadin Kai Tsakanin Musulmi

Gasar Kur’ani Tana Kara Hadin Kai Tsakanin Musulmi

Bangaren kasa da kasa, wanda ya zo na daya a gasar kurani mai sarki ta dalibai a kasar Iran ya bayyana gasar kur’ani da cewa hanya ce ta kara hada kan...
16 Apr 2019, 23:50
Wani Kirista Ya Bayar Da Babban Fili Domin Gina Cibiyar Kur’ani A Masar

Wani Kirista Ya Bayar Da Babban Fili Domin Gina Cibiyar Kur’ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, wani mabiyin addinin kirista  akasar masar ya bayar da wani babban fili domin gina cibiyar hardar kur’ani mafi girma a lardin Buhaira.
15 Apr 2019, 22:57
MDD: Kimanin Mutane Miliyan 24 Ne Ke Bukatar Taimako A kasar Yemen

MDD: Kimanin Mutane Miliyan 24 Ne Ke Bukatar Taimako A kasar Yemen

Bangarena kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa akalla mutane miliyan 24 ne ke bukatar taimakoa  kasar Yemen.
14 Apr 2019, 22:23
Ana Rade-Raden Yin Juyin Mulki A Sudan

Ana Rade-Raden Yin Juyin Mulki A Sudan

Ana ci gaba da zaman dar-dar a kasar Sudan bayan da kai da komowar sojojin kasar a manyan cibiyoyin gwmanatin kasar ke karuwa.
11 Apr 2019, 23:52
Sayyid Narullah: Saka IRGC Cikin ‘yan Ta’adda Alama Gazawa Ce daga Amrka

Sayyid Narullah: Saka IRGC Cikin ‘yan Ta’adda Alama Gazawa Ce daga Amrka

Bagaren kasa da kasa, Sayyid nasrullah ya bayyana saka dakaun kare juyin juya halin muslucni cikin wadanda Amurka ke kira ‘yan ta’adda da cewa babbar gazawa...
10 Apr 2019, 23:59
Jagora: Sanya IRGC Cikin ‘Yan Ta’adda Ba Zai Sa Amurka Cimma Buri Ba

Jagora: Sanya IRGC Cikin ‘Yan Ta’adda Ba Zai Sa Amurka Cimma Buri Ba

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul-Khaminai ya ce makarkashiyar da Amurka ke kullawa Rundunar IRGC da ma juyin  juya halin...
09 Apr 2019, 21:36
Rasha Ta Ce Tana Kokarin Ganin An Warware Rikin Libya Ta Hanyar Tattaunawa

Rasha Ta Ce Tana Kokarin Ganin An Warware Rikin Libya Ta Hanyar Tattaunawa

Gwamnatin kasar Rasha ta sanar a jiya itinin cewa, tana yin iyakacin kokarinta domin ganin an waware rikicikin da ya kunno kai kasar Libya ta hanyar ruwan...
09 Apr 2019, 20:21
Libya: Kimanin Mutane 2200 Sun Tsere Daga Birnin Tripoli

Libya: Kimanin Mutane 2200 Sun Tsere Daga Birnin Tripoli

Rahotanni daga kasar Libya na cewa, akalla mutane 2200 ne suke fice daga birnin Tripoli fadar mulkin kasar, domin tsira da rayukansu daga rikicin da ya...
08 Apr 2019, 23:01
An kame Mutumin Da Ya Yi Barazanar Kashe ‘Yar Majalisar Dokokin Amurka Musulma

An kame Mutumin Da Ya Yi Barazanar Kashe ‘Yar Majalisar Dokokin Amurka Musulma

Jami’an tsaron kasar Amurka sun kame wani mutum dan shekaru 55 da haihuwa tare da gurfanar da shi a gaban kuliya, bayan da ya yi barazanar kisan ‘yar majalisar...
07 Apr 2019, 22:18
Rumbun Hotuna